quranm◉

Surah Ar-Rahman transliteration

◉ Sura · ∞

55:1

ٱلرَّحۡمَٰنُ ﴿1﴾

Transliteration: Alrrahmanu

Translation: (Allah) Mai rahama.

55:2

عَلَّمَ ٱلۡقُرۡءَانَ ﴿2﴾

Transliteration: AAallama alqurana

Translation: Yã sanar da Alƙur'ani.

55:3

خَلَقَ ٱلۡإِنسَٰنَ ﴿3﴾

Transliteration: Khalaqa alinsana

Translation: Yã halitta mutum.

55:4

عَلَّمَهُ ٱلۡبَيَانَ ﴿4﴾

Transliteration: AAallamahu albayana

Translation: Yã sanar da shi bayãni (magana).

55:5

ٱلشَّمۡسُ وَٱلۡقَمَرُ بِحُسۡبَانٖ ﴿5﴾

Transliteration: Alshshamsu waalqamaru bihusbanin

Translation: Rãnã da watã a kan lissãfi suke.

55:6

وَٱلنَّجۡمُ وَٱلشَّجَرُ يَسۡجُدَانِ ﴿6﴾

Transliteration: Waalnnajmu waalshshajaru yasjudani

Translation: Kuma tsirrai mãsu yãɗo da itãce sunã tawãlu'i.

55:7

وَٱلسَّمَآءَ رَفَعَهَا وَوَضَعَ ٱلۡمِيزَانَ ﴿7﴾

Transliteration: Waalssamaa rafaAAaha wawadaAAa almeezana

Translation: Kuma samã Ya ɗaukaka ta, Kuma Yã aza sikẽli.

55:8

أَلَّا تَطۡغَوۡاْ فِي ٱلۡمِيزَانِ ﴿8﴾

Transliteration: Alla tatghaw fee almeezani

Translation: Dõmin kada ku karkatar da sikẽlin.

55:9

وَأَقِيمُواْ ٱلۡوَزۡنَ بِٱلۡقِسۡطِ وَلَا تُخۡسِرُواْ ٱلۡمِيزَانَ ﴿9﴾

Transliteration: Waaqeemoo alwazna bialqisti wala tukhsiroo almeezana

Translation: Kuma ku daidaita awo da ãdalci, kuma kada ku rage sikẽlin.

55:10

وَٱلۡأَرۡضَ وَضَعَهَا لِلۡأَنَامِ ﴿10﴾

Transliteration: Waalarda wadaAAaha lilanami

Translation: Kuma ƙasã Yã aza ta dõmin tãlikai.

55:11

فِيهَا فَٰكِهَةٞ وَٱلنَّخۡلُ ذَاتُ ٱلۡأَكۡمَامِ ﴿11﴾

Transliteration: Feeha fakihatun waalnnakhlu thatu alakmami

Translation: A cikinta akwai 'ya'yan itãcen marmari da dabĩno mai kwasfa.

55:12

وَٱلۡحَبُّ ذُو ٱلۡعَصۡفِ وَٱلرَّيۡحَانُ ﴿12﴾

Transliteration: Waalhabbu thoo alAAasfi waalrrayhani

Translation: Da ƙwãya mai sõshiya da ƙamshi.

55:13

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿13﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangjinku kuke ƙaryatãwa?

55:14

خَلَقَ ٱلۡإِنسَٰنَ مِن صَلۡصَٰلٖ كَٱلۡفَخَّارِ ﴿14﴾

Transliteration: Khalaqa alinsana min salsalin kaalfakhkhari

Translation: Yã halitta mutum daga ƙẽkasasshen yumɓu kumar kasko.

55:15

وَخَلَقَ ٱلۡجَآنَّ مِن مَّارِجٖ مِّن نَّارٖ ﴿15﴾

Transliteration: Wakhalaqa aljanna min marijin min narin

Translation: Kuma ya halitta aljani daga bira daga wutã.

55:16

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿16﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:17

رَبُّ ٱلۡمَشۡرِقَيۡنِ وَرَبُّ ٱلۡمَغۡرِبَيۡنِ ﴿17﴾

Transliteration: Rabbu almashriqayni warabbu almaghribayni

Translation: Ubangjin mafita biyu na rãnã, kuma Ubangijin mafãɗã biyu na rãnã.

55:18

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿18﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:19

مَرَجَ ٱلۡبَحۡرَيۡنِ يَلۡتَقِيَانِ ﴿19﴾

Transliteration: Maraja albahrayni yaltaqiyani

Translation: Yã garwaya tẽku biyu (ruwan dãɗi da na zartsi) sunã haɗuwa.

55:20

بَيۡنَهُمَا بَرۡزَخٞ لَّا يَبۡغِيَانِ ﴿20﴾

Transliteration: Baynahuma barzakhun la yabghiyani

Translation: A tsakãninsu akwai shãmaki, bã za su ƙetare haddi ba.

55:21

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿21﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:22

يَخۡرُجُ مِنۡهُمَا ٱللُّؤۡلُؤُ وَٱلۡمَرۡجَانُ ﴿22﴾

Transliteration: Yakhruju minhuma alluluo waalmarjanu

Translation: Lu'ulu'u da murjãni na fita daga gare su.

55:23

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿23﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:24

وَلَهُ ٱلۡجَوَارِ ٱلۡمُنشَـَٔاتُ فِي ٱلۡبَحۡرِ كَٱلۡأَعۡلَٰمِ ﴿24﴾

Transliteration: Walahu aljawari almunshaatu fee albahri kaalaAAlami

Translation: Kuma Yanã da manyan jirãge, waɗanda ake ƙãgãwa a cikin tẽku kamar manyan duwãtsu.

55:25

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿25﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:26

كُلُّ مَنۡ عَلَيۡهَا فَانٖ ﴿26﴾

Transliteration: Kullu man AAalayha fanin

Translation: Dukkan wanda ke kanta mai ƙãrẽwa ne.

55:27

وَيَبۡقَىٰ وَجۡهُ رَبِّكَ ذُو ٱلۡجَلَٰلِ وَٱلۡإِكۡرَامِ ﴿27﴾

Transliteration: Wayabqa wajhu rabbika thoo aljalali waalikrami

Translation: Kuma Fuskarar Ubangijinka, Mai girman Jalala da karimci, ita ce take wanzuwa.

55:28

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿28﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:29

يَسۡـَٔلُهُۥ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ كُلَّ يَوۡمٍ هُوَ فِي شَأۡنٖ ﴿29﴾

Transliteration: Yasaluhu man fee alssamawati waalardi kulla yawmin huwa fee shanin

Translation: wanda ke a cikin sammai da ƙasã yanã rõƙon Sa (Allah), a kullum Allah na a cikin wani sha'ani.

55:30

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿30﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:31

سَنَفۡرُغُ لَكُمۡ أَيُّهَ ٱلثَّقَلَانِ ﴿31﴾

Transliteration: Sanafrughu lakum ayyuha alththaqalani

Translation: Zã mu ɗauki lõkaci sabõda ku, yã kũ mãsu nauyin halitta biyu!

55:32

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿32﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:33

يَٰمَعۡشَرَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِ إِنِ ٱسۡتَطَعۡتُمۡ أَن تَنفُذُواْ مِنۡ أَقۡطَارِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ فَٱنفُذُواْۚ لَا تَنفُذُونَ إِلَّا بِسُلۡطَٰنٖ ﴿33﴾

Transliteration: Ya maAAshara aljinni waalinsi ini istataAAtum an tanfuthoo min aqtari alssamawati waalardi faonfuthoo la tanfuthoona illa bisultanin

Translation: Ya jama'ar aljannu da mutãne! Idan kunã iya zarcẽwa daga sãsannin sammai da ƙasã to ku zarce. Bã za ku iya zarcẽwaba fãce da wani dalĩli.

55:34

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿34﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:35

يُرۡسَلُ عَلَيۡكُمَا شُوَاظٞ مِّن نَّارٖ وَنُحَاسٞ فَلَا تَنتَصِرَانِ ﴿35﴾

Transliteration: Yursalu AAalaykuma shuwathun min narin wanuhasun fala tantasirani

Translation: Anã sako wani harshe daga wata wutã a kanku, da narkakkiyar tagulla. To, bã zã ku nẽmi taimako ba?

55:36

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿36﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:37

فَإِذَا ٱنشَقَّتِ ٱلسَّمَآءُ فَكَانَتۡ وَرۡدَةٗ كَٱلدِّهَانِ ﴿37﴾

Transliteration: Faitha inshaqqati alssamao fakanat wardatan kaalddihani

Translation: Sa'an nan idan sama ta tsãge kuma ta zama jã kamar jar fãta.

55:38

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿38﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:39

فَيَوۡمَئِذٖ لَّا يُسۡـَٔلُ عَن ذَنۢبِهِۦٓ إِنسٞ وَلَا جَآنّٞ ﴿39﴾

Transliteration: Fayawmaithin la yusalu AAan thanbihi insun wala jannun

Translation: To, a ran nan bã zã a tambayi wani mutum laifinsa ba, kuma haka aljani.

55:40

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿40﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:41

يُعۡرَفُ ٱلۡمُجۡرِمُونَ بِسِيمَٰهُمۡ فَيُؤۡخَذُ بِٱلنَّوَٰصِي وَٱلۡأَقۡدَامِ ﴿41﴾

Transliteration: YuAArafu almujrimoona biseemahum fayukhathu bialnnawasee waalaqdami

Translation: zã a iya sanin mãsu laifi da alãmarsu, sabõda haka sai a kãma kwarkaɗarsu da sãwãyensu.

55:42

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿42﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:43

هَٰذِهِۦ جَهَنَّمُ ٱلَّتِي يُكَذِّبُ بِهَا ٱلۡمُجۡرِمُونَ ﴿43﴾

Transliteration: Hathihi jahannamu allatee yukaththibu biha almujrimoona

Translation: Wannan Jahannama ce wadda mãsu laifi ke ƙaryatãwa game da ita.

55:44

يَطُوفُونَ بَيۡنَهَا وَبَيۡنَ حَمِيمٍ ءَانٖ ﴿44﴾

Transliteration: Yatoofoona baynaha wabayna hameemin anin

Translation: Sunã kẽwaya a tsakaninta da ruwan ɗimi mai tsananin tafasa.

55:45

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿45﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:46

وَلِمَنۡ خَافَ مَقَامَ رَبِّهِۦ جَنَّتَانِ ﴿46﴾

Transliteration: Waliman khafa maqama rabbihi jannatani

Translation: Kuma wanda ya ji tsõron tsayãwa a gaba ga Ubangijinsa yanã da Aljanna biyu.

55:47

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿47﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:48

ذَوَاتَآ أَفۡنَانٖ ﴿48﴾

Transliteration: Thawata afnanin

Translation: Mãsu rassan itãce.

55:49

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿49﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:50

فِيهِمَا عَيۡنَانِ تَجۡرِيَانِ ﴿50﴾

Transliteration: Feehima AAaynani tajriyani

Translation: A cikinsu akwai marẽmari biyu sunã gudãna.

55:51

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿51﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:52

فِيهِمَا مِن كُلِّ فَٰكِهَةٖ زَوۡجَانِ ﴿52﴾

Transliteration: Feehima min kulli fakihatin zawjani

Translation: A cikinsu akwai nau'i biyu daga kõwane 'ya'yan itãcen marmari.

55:53

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿53﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:54

مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ فُرُشِۭ بَطَآئِنُهَا مِنۡ إِسۡتَبۡرَقٖۚ وَجَنَى ٱلۡجَنَّتَيۡنِ دَانٖ ﴿54﴾

Transliteration: Muttakieena AAala furushin batainuha min istabraqin wajana aljannatayni danin

Translation: Sunã gincire a kan waɗansu shimfiɗu cikinsu tufãfin alharĩni mai kauri ne kuma nũnannun 'yã'yan itãcen Aljannar biyu kusakusa suke.

55:55

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿55﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:56

فِيهِنَّ قَٰصِرَٰتُ ٱلطَّرۡفِ لَمۡ يَطۡمِثۡهُنَّ إِنسٞ قَبۡلَهُمۡ وَلَا جَآنّٞ ﴿56﴾

Transliteration: Feehinna qasiratu alttarfi lam yatmithhunna insun qablahum wala jannun

Translation: A cikinsu akwai mãtã mãsu taƙaita ganinsu, wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗebe budurcinsu ba kuma haka wani aljani.

55:57

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿57﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:58

كَأَنَّهُنَّ ٱلۡيَاقُوتُ وَٱلۡمَرۡجَانُ ﴿58﴾

Transliteration: Kaannahunna alyaqootu waalmarjanu

Translation: Kamar dai su yaƙũtu ne da murjãni.

55:59

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿59﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:60

هَلۡ جَزَآءُ ٱلۡإِحۡسَٰنِ إِلَّا ٱلۡإِحۡسَٰنُ ﴿60﴾

Transliteration: Hal jazao alihsani illa alihsanu

Translation: Shin, kyautatãwa nã da wani sakamako? (Ã'aha) fãce kyautatãwa.

55:61

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿61﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:62

وَمِن دُونِهِمَا جَنَّتَانِ ﴿62﴾

Transliteration: Wamin doonihima jannatani

Translation: Kuma baicinsu akwai waɗansu gidãjen Aljanna biyu.

55:63

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿63﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:64

مُدۡهَآمَّتَانِ ﴿64﴾

Transliteration: Mudhammatani

Translation: Mãsu duhun inuwa.

55:65

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿65﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:66

فِيهِمَا عَيۡنَانِ نَضَّاخَتَانِ ﴿66﴾

Transliteration: Feehima AAaynani naddakhatani

Translation: A cikinsu akwai marẽmari biyu masu kwarãrar ruwa.

55:67

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿67﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:68

فِيهِمَا فَٰكِهَةٞ وَنَخۡلٞ وَرُمَّانٞ ﴿68﴾

Transliteration: Feehima fakihatun wanakhlun warummanun

Translation: A cikinsu akwai 'ya'yan itãcen marmari da dabĩno darummãni.

55:69

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿69﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:70

فِيهِنَّ خَيۡرَٰتٌ حِسَانٞ ﴿70﴾

Transliteration: Feehinna khayratun hisanun

Translation: A cikinsu, akwai wasu mãtã mãsu kyawun hãlãye, mãsu kyaun halitta.

55:71

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿71﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:72

حُورٞ مَّقۡصُورَٰتٞ فِي ٱلۡخِيَامِ ﴿72﴾

Transliteration: Hoorun maqsooratun fee alkhiyami

Translation: Mãsu farin idãnu da baƙinsu waɗanda aka tsare a cikin haimõmi.

55:73

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿73﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:74

لَمۡ يَطۡمِثۡهُنَّ إِنسٞ قَبۡلَهُمۡ وَلَا جَآنّٞ ﴿74﴾

Transliteration: Lam yatmithhunna insun qablahum wala jannun

Translation: Wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗẽbe budurcinsu ba, kuma haka wani aljani.

55:75

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿75﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:76

مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ رَفۡرَفٍ خُضۡرٖ وَعَبۡقَرِيٍّ حِسَانٖ ﴿76﴾

Transliteration: Muttakieena AAala rafrafin khudrin waAAabqariyyin hisanin

Translation: Sunã gincire a kan wasu matãsai mãsu kõren launi da katĩfun Abkara kyãwãwa.

55:77

فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ﴿77﴾

Transliteration: Fabiayyi alai rabbikuma tukaththibani

Translation: To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?

55:78

تَبَٰرَكَ ٱسۡمُ رَبِّكَ ذِي ٱلۡجَلَٰلِ وَٱلۡإِكۡرَامِ ﴿78﴾

Transliteration: Tabaraka ismu rabbika thee aljalali waalikrami

Translation: Sũnan Ubangjinka, Mai girman Jalãla da Karimci, ya tsarkaka.

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download