quranm◉

Surah Ad-Duhaa transliteration

◉ Sura · ∞

93:1

وَٱلضُّحَىٰ ﴿1﴾

Transliteration: Waaldduha

Translation: Inã rantsuwa da hantsi.

93:2

وَٱلَّيۡلِ إِذَا سَجَىٰ ﴿2﴾

Transliteration: Waallayli itha saja

Translation: Da dare a lõkacin da ya rufe (da duhunsa).

93:3

مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰ ﴿3﴾

Transliteration: Ma waddaAAaka rabbuka wama qala

Translation: Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba.

93:4

وَلَلۡأٓخِرَةُ خَيۡرٞ لَّكَ مِنَ ٱلۡأُولَىٰ ﴿4﴾

Transliteration: Walalakhiratu khayrun laka mina aloola

Translation: Kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.

93:5

وَلَسَوۡفَ يُعۡطِيكَ رَبُّكَ فَتَرۡضَىٰٓ ﴿5﴾

Transliteration: Walasawfa yuAAteeka rabbuka fatarda

Translation: Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.

93:6

أَلَمۡ يَجِدۡكَ يَتِيمٗا فَـَٔاوَىٰ ﴿6﴾

Transliteration: Alam yajidka yateeman faawa

Translation: Ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõma?

93:7

وَوَجَدَكَ ضَآلّٗا فَهَدَىٰ ﴿7﴾

Transliteration: Wawajadaka dallan fahada

Translation: Kuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai?

93:8

وَوَجَدَكَ عَآئِلٗا فَأَغۡنَىٰ ﴿8﴾

Transliteration: Wawajadaka AAailan faaghna

Translation: Kuma Ya sãme ka matalauci, sai Ya wadãtã ka?

93:9

فَأَمَّا ٱلۡيَتِيمَ فَلَا تَقۡهَرۡ ﴿9﴾

Transliteration: Faamma alyateema fala taqhar

Translation: Sabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi.

93:10

وَأَمَّا ٱلسَّآئِلَ فَلَا تَنۡهَرۡ ﴿10﴾

Transliteration: Waamma alssaila fala tanhar

Translation: Kuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwa.

93:11

وَأَمَّا بِنِعۡمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثۡ ﴿11﴾

Transliteration: Waamma biniAAmati rabbika fahaddith

Translation: Kuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya).

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download