quranm◉

Surah Ash-Sharh transliteration

◉ Sura · ∞

94:1

أَلَمۡ نَشۡرَحۡ لَكَ صَدۡرَكَ ﴿1﴾

Transliteration: Alam nashrah laka sadraka

Translation: Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)?

94:2

وَوَضَعۡنَا عَنكَ وِزۡرَكَ ﴿2﴾

Transliteration: WawadaAAna AAanka wizraka

Translation: Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe.

94:3

ٱلَّذِيٓ أَنقَضَ ظَهۡرَكَ ﴿3﴾

Transliteration: Allathee anqada thahraka

Translation: Wanda ya nauyayi bãyanka?

94:4

وَرَفَعۡنَا لَكَ ذِكۡرَكَ ﴿4﴾

Transliteration: WarafaAAna laka thikraka

Translation: Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka?

94:5

فَإِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرًا ﴿5﴾

Transliteration: Fainna maAAa alAAusri yusran

Translation: To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

94:6

إِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرٗا ﴿6﴾

Transliteration: Inna maAAa alAAusri yusran

Translation: Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi.

94:7

فَإِذَا فَرَغۡتَ فَٱنصَبۡ ﴿7﴾

Transliteration: Faitha faraghta fainsab

Translation: Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah).

94:8

وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرۡغَب ﴿8﴾

Transliteration: Waila rabbika fairghab

Translation: Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi.

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download