quranm◉

Surah Al-Humazah transliteration

◉ Sura · ∞

104:1

وَيۡلٞ لِّكُلِّ هُمَزَةٖ لُّمَزَةٍ ﴿1﴾

Transliteration: Waylun likulli humazatin lumazatin

Translation: Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).

104:2

ٱلَّذِي جَمَعَ مَالٗا وَعَدَّدَهُۥ ﴿2﴾

Transliteration: Allathee jamaAAa malan waAAaddadahu

Translation: Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.

104:3

يَحۡسَبُ أَنَّ مَالَهُۥٓ أَخۡلَدَهُۥ ﴿3﴾

Transliteration: Yahsabu anna malahu akhladahu

Translation: Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.

104:4

كَلَّاۖ لَيُنۢبَذَنَّ فِي ٱلۡحُطَمَةِ ﴿4﴾

Transliteration: Kalla layunbathanna fee alhutamati

Translation: A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.

104:5

وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡحُطَمَةُ ﴿5﴾

Transliteration: Wama adraka ma alhutamatu

Translation: Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?

104:6

نَارُ ٱللَّهِ ٱلۡمُوقَدَةُ ﴿6﴾

Transliteration: Naru Allahi almooqadatu

Translation: Wutar Allah ce wadda ake hurawa.

104:7

ٱلَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى ٱلۡأَفۡـِٔدَةِ ﴿7﴾

Transliteration: Allatee tattaliAAu AAala alafidati

Translation: Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.

104:8

إِنَّهَا عَلَيۡهِم مُّؤۡصَدَةٞ ﴿8﴾

Transliteration: lnnaha AAalayhim musadatun

Translation: Lalle ne ita abar kullẽwa ce a kansu.

104:9

فِي عَمَدٖ مُّمَدَّدَةِۭ ﴿9﴾

Transliteration: Fee AAamadin mumaddadatin

Translation: A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download