quranm◉

Surah Al-Inshiqaq transliteration

◉ Sura · ∞

84:1

إِذَا ٱلسَّمَآءُ ٱنشَقَّتۡ ﴿1﴾

Transliteration: Itha alssamao inshaqqat

Translation: Idan sama ta kẽce,

84:2

وَأَذِنَتۡ لِرَبِّهَا وَحُقَّتۡ ﴿2﴾

Transliteration: Waathinat lirabbiha wahuqqat

Translation: Ta saurari Ubangijinta, kuma aka wajabta mata yin saurãron,

84:3

وَإِذَا ٱلۡأَرۡضُ مُدَّتۡ ﴿3﴾

Transliteration: Waitha alardu muddat

Translation: Kuma idan ƙasã aka mĩƙe ta,

84:4

وَأَلۡقَتۡ مَا فِيهَا وَتَخَلَّتۡ ﴿4﴾

Transliteration: Waalqat ma feeha watakhallat

Translation: Kuma ta jẽfar da abin da yake a cikinta, tã wõfinta daga kõme.

84:5

وَأَذِنَتۡ لِرَبِّهَا وَحُقَّتۡ ﴿5﴾

Transliteration: Waathinat lirabbiha wahuqqat

Translation: Kuma ta saurãri Ubangijinta, aka wajabta mata yin saurãren,

84:6

يَـٰٓأَيُّهَا ٱلۡإِنسَٰنُ إِنَّكَ كَادِحٌ إِلَىٰ رَبِّكَ كَدۡحٗا فَمُلَٰقِيهِ ﴿6﴾

Transliteration: Ya ayyuha alinsanu innaka kadihun ila rabbika kadhan famulaqeehi

Translation: Ya kai mutum! Lalle ne kai mai aikin wahal da kai ne zuwa ga Ubangijinka, wahala mai tsanani, To, kai mai haɗuwa da Shi ne.

84:7

فَأَمَّا مَنۡ أُوتِيَ كِتَٰبَهُۥ بِيَمِينِهِۦ ﴿7﴾

Transliteration: Faama man ootiya kitabahu biyameenihi

Translation: To, amma wanda aka bai wa littãfinsa da damansa.

84:8

فَسَوۡفَ يُحَاسَبُ حِسَابٗا يَسِيرٗا ﴿8﴾

Transliteration: Fasawfa yuhasabu hisaban yaseeran

Translation: To, za a yi masa hisãbi, hisãbi mai sauƙi.

84:9

وَيَنقَلِبُ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِۦ مَسۡرُورٗا ﴿9﴾

Transliteration: Wayanqalibu ila ahlihi masrooran

Translation: Kuma ya jũya zuwa ga iyãlinsa (a cikin Aljanna), yanã mai raha.

84:10

وَأَمَّا مَنۡ أُوتِيَ كِتَٰبَهُۥ وَرَآءَ ظَهۡرِهِۦ ﴿10﴾

Transliteration: Waamma man ootiya kitabahu waraa thahrihi

Translation: Kuma amma wanda aka bai wa littãfinsa, daga wajen bãyansa.

84:11

فَسَوۡفَ يَدۡعُواْ ثُبُورٗا ﴿11﴾

Transliteration: Fasawfa yadAAoo thubooran

Translation: To, zã shi dinga kiran halaka!

84:12

وَيَصۡلَىٰ سَعِيرًا ﴿12﴾

Transliteration: Wayasla saAAeeran

Translation: Kuma ya shiga sa'ĩr.

84:13

إِنَّهُۥ كَانَ فِيٓ أَهۡلِهِۦ مَسۡرُورًا ﴿13﴾

Transliteration: Innahu kana fee ahlihi masrooran

Translation: Lale ne shi, yã kasance (a dũniya) cikin iyãlinsa yanã mai raha.

84:14

إِنَّهُۥ ظَنَّ أَن لَّن يَحُورَ ﴿14﴾

Transliteration: Innahu thanna an lan yahoora

Translation: Lalle ne yã yi zaton bã zai kõmo ba.

84:15

بَلَىٰٓۚ إِنَّ رَبَّهُۥ كَانَ بِهِۦ بَصِيرٗا ﴿15﴾

Transliteration: Bala inna rabbahu kana bihi baseeran

Translation: Na'am! Lalle ne, Ubangijinsa Ya kasance Mai gani gare shi.

84:16

فَلَآ أُقۡسِمُ بِٱلشَّفَقِ ﴿16﴾

Transliteration: Fala oqsimu bialshshafaqi

Translation: To, ba sai Nã rantse da shafaƙi ba.

84:17

وَٱلَّيۡلِ وَمَا وَسَقَ ﴿17﴾

Transliteration: Waallayli wama wasaqa

Translation: Da dare, da abin da ya ƙunsa.

84:18

وَٱلۡقَمَرِ إِذَا ٱتَّسَقَ ﴿18﴾

Transliteration: Waalqamari itha ittasaqa

Translation: Da watã idan (haskensa) ya cika.

84:19

لَتَرۡكَبُنَّ طَبَقًا عَن طَبَقٖ ﴿19﴾

Transliteration: Latarkabunna tabaqan AAan tabaqin

Translation: Lalle ne kunã hawan wani hãli daga wani hãli.

84:20

فَمَا لَهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴿20﴾

Transliteration: Fama lahum la yuminoona

Translation: To, mẽ ya sãme su, ba su yin ĩmãni?

84:21

وَإِذَا قُرِئَ عَلَيۡهِمُ ٱلۡقُرۡءَانُ لَا يَسۡجُدُونَۤ۩ ﴿21﴾

Transliteration: Waitha quria AAalayhimu alquranu la yasjudoona

Translation: Kuma idan an karanta Alkur'ãni a kansu, bã su yin tawãli'u?

84:22

بَلِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يُكَذِّبُونَ ﴿22﴾

Transliteration: Bali allatheena kafaroo yukaththiboona

Translation: Ba haka ba! waɗanda suka kãfirta, sai ƙaryatãwa suke yi.

84:23

وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا يُوعُونَ ﴿23﴾

Transliteration: WaAllahu aAAlamu bima yooAAoona

Translation: Alhãli Allah Shĩ ne Mafi sani ga abin a suke tãrãwa.

84:24

فَبَشِّرۡهُم بِعَذَابٍ أَلِيمٍ ﴿24﴾

Transliteration: Fabashshirhum biAAathabin aleemin

Translation: Saboda haka, ka yi musu bushãra da azãba mai raɗaɗi.

84:25

إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّـٰلِحَٰتِ لَهُمۡ أَجۡرٌ غَيۡرُ مَمۡنُونِۭ ﴿25﴾

Transliteration: Illa allatheena amanoo waAAamiloo alssalihati lahum ajrun ghayru mamnoonin

Translation: Fãce waɗanda suka yi ĩmãni, suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã da wani sakamako wanda bã ya yankẽwa.

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download