quranm◉

Surah Ash-Shams transliteration

◉ Sura · ∞

91:1

وَٱلشَّمۡسِ وَضُحَىٰهَا ﴿1﴾

Transliteration: Waalshshamsi waduhaha

Translation: Ina rantsuwa da rãnã da hantsinta.

91:2

وَٱلۡقَمَرِ إِذَا تَلَىٰهَا ﴿2﴾

Transliteration: Waalqamari itha talaha

Translation: Kuma da wata idan ya bi ta.

91:3

وَٱلنَّهَارِ إِذَا جَلَّىٰهَا ﴿3﴾

Transliteration: Waalnnahari itha jallaha

Translation: Da yini a lõkacin da ya bayyana ta.

91:4

وَٱلَّيۡلِ إِذَا يَغۡشَىٰهَا ﴿4﴾

Transliteration: Waallayli itha yaghshaha

Translation: Da dare a lõkacin da ya ke rufe ta.

91:5

وَٱلسَّمَآءِ وَمَا بَنَىٰهَا ﴿5﴾

Transliteration: Waalssamai wama banaha

Translation: Da sama da abin da ya gina ta.

91:6

وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا طَحَىٰهَا ﴿6﴾

Transliteration: Waalardi wama tahaha

Translation: Da ƙasã da abin da ya shimfiɗa ta.

91:7

وَنَفۡسٖ وَمَا سَوَّىٰهَا ﴿7﴾

Transliteration: Wanafsin wama sawwaha

Translation: Da rai da abin da ya daidaita shi.

91:8

فَأَلۡهَمَهَا فُجُورَهَا وَتَقۡوَىٰهَا ﴿8﴾

Transliteration: Faalhamaha fujooraha wataqwaha

Translation: Sa'an nan ya yi masa Ilhamar fãjircinsa da shiryuwarsa.

91:9

قَدۡ أَفۡلَحَ مَن زَكَّىٰهَا ﴿9﴾

Transliteration: Qad aflaha man zakkaha

Translation: Lalle ne wanda ya tsarkake shi (rai) ya sãmi babban rabo.

91:10

وَقَدۡ خَابَ مَن دَسَّىٰهَا ﴿10﴾

Transliteration: Waqad khaba man dassaha

Translation: Kuma lalle ne wanda ya turbuɗe shi (da laifi) ya tãɓe.

91:11

كَذَّبَتۡ ثَمُودُ بِطَغۡوَىٰهَآ ﴿11﴾

Transliteration: Kaththabat thamoodu bitaghwaha

Translation: Samũdãwa sun ƙaryata (Annabinsu), dõmin girman kansu.

91:12

إِذِ ٱنۢبَعَثَ أَشۡقَىٰهَا ﴿12﴾

Transliteration: Ithi inbaAAatha ashqaha

Translation: A lõkacin da mafi shaƙãwarsu ya tafi (wurin sõke rãkumar sãlihu).

91:13

فَقَالَ لَهُمۡ رَسُولُ ٱللَّهِ نَاقَةَ ٱللَّهِ وَسُقۡيَٰهَا ﴿13﴾

Transliteration: Faqala lahum rasoolu Allahi naqata Allahi wasuqyaha

Translation: Sai Manzon Allah ya gaya musu cewa: "Ina tsõratar da ku ga rãƙumar Allah da ruwan shanta!"

91:14

فَكَذَّبُوهُ فَعَقَرُوهَا فَدَمۡدَمَ عَلَيۡهِمۡ رَبُّهُم بِذَنۢبِهِمۡ فَسَوَّىٰهَا ﴿14﴾

Transliteration: Fakaththaboohu faAAaqarooha fadamdama AAalayhim rabbuhum bithanbihim fasawwaha

Translation: Sai suka ƙaryata shi, sa'an nan suka sõke ta. Sabõda haka Ubangijinsu Ya darkãke su, sabõda zunubinsu. Sa'an nan Ya daidaita ta (azãbar ga mai laifi da maras laifi).

91:15

وَلَا يَخَافُ عُقۡبَٰهَا ﴿15﴾

Transliteration: Wala yakhafu AAuqbaha

Translation: Kuma bã ya tsõron ãƙibarta (ita halakãwar).

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download