quranm◉

Surah Al-'Alaq transliteration

◉ Sura · ∞

96:1

ٱقۡرَأۡ بِٱسۡمِ رَبِّكَ ٱلَّذِي خَلَقَ ﴿1﴾

Transliteration: Iqra biismi rabbika allathee khalaqa

Translation: Ka yi karatu da sunan Ubangijinka, wanda Ya yi halitta.

96:2

خَلَقَ ٱلۡإِنسَٰنَ مِنۡ عَلَقٍ ﴿2﴾

Transliteration: Khalaqa alinsana min AAalaqin

Translation: Ya hahitta mutum daga gudan jini.

96:3

ٱقۡرَأۡ وَرَبُّكَ ٱلۡأَكۡرَمُ ﴿3﴾

Transliteration: Iqra warabbuka alakramu

Translation: Ka yi karatu, kuma Ubangijinka shi ne Mafi karimci.

96:4

ٱلَّذِي عَلَّمَ بِٱلۡقَلَمِ ﴿4﴾

Transliteration: Allathee AAallama bialqalami

Translation: Wanda Ya sanar (da mutum) game da alƙalami.

96:5

عَلَّمَ ٱلۡإِنسَٰنَ مَا لَمۡ يَعۡلَمۡ ﴿5﴾

Transliteration: AAallama alinsana ma lam yaAAlam

Translation: Ya sanar da mutum abin da bai sani ba.

96:6

كَلَّآ إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لَيَطۡغَىٰٓ ﴿6﴾

Transliteration: Kalla inna alinsana layatgha

Translation: A'aha! Lalle, ne mutum haƙĩƙa, yana girman kai (ya ƙi karatu).

96:7

أَن رَّءَاهُ ٱسۡتَغۡنَىٰٓ ﴿7﴾

Transliteration: An raahu istaghna

Translation: Dõmin yã ga kansa, yã wadãta.

96:8

إِنَّ إِلَىٰ رَبِّكَ ٱلرُّجۡعَىٰٓ ﴿8﴾

Transliteration: Inna ila rabbika alrrujAAa

Translation: Lalle ne zuwa ga Ubangijinka makoma take.

96:9

أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يَنۡهَىٰ ﴿9﴾

Transliteration: Araayta allathee yanha

Translation: Shin, kã ga wanda ke hana.

96:10

عَبۡدًا إِذَا صَلَّىٰٓ ﴿10﴾

Transliteration: AAabdan itha salla

Translation: Bãwã idan yã yi salla?

96:11

أَرَءَيۡتَ إِن كَانَ عَلَى ٱلۡهُدَىٰٓ ﴿11﴾

Transliteration: Araayta in kana AAala alhuda

Translation: Ashe, kã gani, idan (shi bãwan) ya kasance a kan shiriya?

96:12

أَوۡ أَمَرَ بِٱلتَّقۡوَىٰٓ ﴿12﴾

Transliteration: Aw amara bialttaqwa

Translation: Ko ya yi umurni da taƙawa?

96:13

أَرَءَيۡتَ إِن كَذَّبَ وَتَوَلَّىٰٓ ﴿13﴾

Transliteration: Araayta in kaththaba watawalla

Translation: Ashe, kã gani, idan (shi mai hanin) ya ƙaryata, kuma ya jũya bãya?

96:14

أَلَمۡ يَعۡلَم بِأَنَّ ٱللَّهَ يَرَىٰ ﴿14﴾

Transliteration: Alam yaAAlam bianna Allaha yara

Translation: Ashe, bai sani ba cewa Allah Yanã gani?

96:15

كَلَّا لَئِن لَّمۡ يَنتَهِ لَنَسۡفَعَۢا بِٱلنَّاصِيَةِ ﴿15﴾

Transliteration: Kalla lain lam yantahi lanasfaAAan bialnnasiyati

Translation: A'aha! Lalle ne, idan bai hanu ba, lalle ne zã Mu ja gãshin makwarkwaɗa.

96:16

نَاصِيَةٖ كَٰذِبَةٍ خَاطِئَةٖ ﴿16﴾

Transliteration: Nasiyatin kathibatin khatiatin

Translation: Makwarkwaɗa maƙaryaciya, mai laifi.

96:17

فَلۡيَدۡعُ نَادِيَهُۥ ﴿17﴾

Transliteration: FalyadAAu nadiyahu

Translation: Sai ya kirayi ƙungiyarsa.

96:18

سَنَدۡعُ ٱلزَّبَانِيَةَ ﴿18﴾

Transliteration: SanadAAu alzzabaniyata

Translation: Zã Mu kirayi zabaniyãwa (mala'iku mãsu girma).

96:19

كَلَّا لَا تُطِعۡهُ وَٱسۡجُدۡۤ وَٱقۡتَرِب۩ ﴿19﴾

Transliteration: Kalla la tutiAAhu waosjud waiqtarib

Translation: A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u, kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka).

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download