quranm◉

Surah Al-Qari'ah transliteration

◉ Sura · ∞

101:1

ٱلۡقَارِعَةُ ﴿1﴾

Transliteration: AlqariAAatu

Translation: Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!

101:2

مَا ٱلۡقَارِعَةُ ﴿2﴾

Transliteration: Ma alqariAAatu

Translation: Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?

101:3

وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡقَارِعَةُ ﴿3﴾

Transliteration: Wama adraka ma alqariAAatu

Translation: Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?

101:4

يَوۡمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلۡفَرَاشِ ٱلۡمَبۡثُوثِ ﴿4﴾

Transliteration: Yawma yakoonu alnnasu kaalfarashi almabthoothi

Translation: Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.

101:5

وَتَكُونُ ٱلۡجِبَالُ كَٱلۡعِهۡنِ ٱلۡمَنفُوشِ ﴿5﴾

Transliteration: Watakoonu aljibalu kaalAAihni almanfooshi

Translation: Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.

101:6

فَأَمَّا مَن ثَقُلَتۡ مَوَٰزِينُهُۥ ﴿6﴾

Transliteration: Faamma man thaqulat mawazeenuhu

Translation: To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.

101:7

فَهُوَ فِي عِيشَةٖ رَّاضِيَةٖ ﴿7﴾

Transliteration: Fahuwa fee AAeeshatin radiyatin

Translation: To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.

101:8

وَأَمَّا مَنۡ خَفَّتۡ مَوَٰزِينُهُۥ ﴿8﴾

Transliteration: Waamma man khaffat mawazeenuhu

Translation: Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).

101:9

فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٞ ﴿9﴾

Transliteration: Faommuhu hawiyatun

Translation: To, uwarsa Hãwiya ce.

101:10

وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا هِيَهۡ ﴿10﴾

Transliteration: Wama adraka ma hiyah

Translation: Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?

101:11

نَارٌ حَامِيَةُۢ ﴿11﴾

Transliteration: Narun hamiyatun

Translation: Wata wuta ce mai kuna.

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download