quranm◉

Surah Al-Masad transliteration

◉ Sura · ∞

111:1

تَبَّتۡ يَدَآ أَبِي لَهَبٖ وَتَبَّ ﴿1﴾

Transliteration: Tabbat yada abee lahabin watabba

Translation: Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.

111:2

مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ ﴿2﴾

Transliteration: Ma aghna AAanhu maluhu wama kasaba

Translation: Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.

111:3

سَيَصۡلَىٰ نَارٗا ذَاتَ لَهَبٖ ﴿3﴾

Transliteration: Sayasla naran thata lahabin

Translation: Zã ya shiga wuta mai hũruwa.

111:4

وَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ ﴿4﴾

Transliteration: Waimraatuhu hammalata alhatabi

Translation: Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).

111:5

فِي جِيدِهَا حَبۡلٞ مِّن مَّسَدِۭ ﴿5﴾

Transliteration: Fee jeediha hablun min masadin

Translation: A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download