quranm◉

Surah Al-Ghashiyah transliteration

◉ Sura · ∞

88:1

هَلۡ أَتَىٰكَ حَدِيثُ ٱلۡغَٰشِيَةِ ﴿1﴾

Transliteration: Hal ataka hadeethu alghashiyati

Translation: Lalle ne labãrin (¡iyãma) mai rufe mutãne da tsoronta yã zo maka?

88:2

وُجُوهٞ يَوۡمَئِذٍ خَٰشِعَةٌ ﴿2﴾

Transliteration: Wujoohun yawmaithin khashiAAatun

Translation: Wasu huskõki a rãnar nan ƙasƙantattu ne.

88:3

عَامِلَةٞ نَّاصِبَةٞ ﴿3﴾

Transliteration: AAamilatun nasibatun

Translation: Mãsu aikin wahala ne, mãsu gajiya.

88:4

تَصۡلَىٰ نَارًا حَامِيَةٗ ﴿4﴾

Transliteration: Tasla naran hamiyatan

Translation: Zã su shiga wata wuta mai zãfi.

88:5

تُسۡقَىٰ مِنۡ عَيۡنٍ ءَانِيَةٖ ﴿5﴾

Transliteration: Tusqa min AAaynin aniyatin

Translation: Ana shãyar da su daga wani marmaro mai zãfin ruwa.

88:6

لَّيۡسَ لَهُمۡ طَعَامٌ إِلَّا مِن ضَرِيعٖ ﴿6﴾

Transliteration: Laysa lahum taAAamun illa min dareeAAin

Translation: Ba su da wani abinci fãce dai daga danyi.

88:7

لَّا يُسۡمِنُ وَلَا يُغۡنِي مِن جُوعٖ ﴿7﴾

Transliteration: La yusminu wala yughnee min jooAAin

Translation: Bã ya sanya ƙiba, kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba.

88:8

وُجُوهٞ يَوۡمَئِذٖ نَّاعِمَةٞ ﴿8﴾

Transliteration: Wujoohun yawmaithin naAAimatun

Translation: Wasu huskõki a rãnar nan mãsu ni'ima ne.

88:9

لِّسَعۡيِهَا رَاضِيَةٞ ﴿9﴾

Transliteration: LisaAAyiha radiyatun

Translation: Game da aikinsu, masu yarda ne.

88:10

فِي جَنَّةٍ عَالِيَةٖ ﴿10﴾

Transliteration: Fee jannatin AAaliyatin

Translation: (Suna) a cikin Aljanna maɗaukakiya.

88:11

لَّا تَسۡمَعُ فِيهَا لَٰغِيَةٗ ﴿11﴾

Transliteration: La tasmaAAu feeha laghiyatan

Translation: Bã zã su ji yãsassar magana ba, a cikinta.

88:12

فِيهَا عَيۡنٞ جَارِيَةٞ ﴿12﴾

Transliteration: Feeha AAaynun jariyatun

Translation: A cikinta akwai marmaro mai gudãna.

88:13

فِيهَا سُرُرٞ مَّرۡفُوعَةٞ ﴿13﴾

Transliteration: Feeha sururun marfooAAatun

Translation: A cikinta akwai gadãje maɗaukaka.

88:14

وَأَكۡوَابٞ مَّوۡضُوعَةٞ ﴿14﴾

Transliteration: Waakwabun mawdooAAatun

Translation: Da kõfuna ar'aje.

88:15

وَنَمَارِقُ مَصۡفُوفَةٞ ﴿15﴾

Transliteration: Wanamariqu masfoofatun

Translation: Da filõli jẽre,

88:16

وَزَرَابِيُّ مَبۡثُوثَةٌ ﴿16﴾

Transliteration: Wazarabiyyu mabthoothatun

Translation: Da katifu shimfiɗe.

88:17

أَفَلَا يَنظُرُونَ إِلَى ٱلۡإِبِلِ كَيۡفَ خُلِقَتۡ ﴿17﴾

Transliteration: Afala yanthuroona ila alibili kayfa khuliqat

Translation: Ashe to bã zã su dũbãwa ba ga rãƙumã yadda aka halitta su?

88:18

وَإِلَى ٱلسَّمَآءِ كَيۡفَ رُفِعَتۡ ﴿18﴾

Transliteration: Waila alssamai kayfa rufiAAat

Translation: Da zuwa ga sama yadda aka ɗaukaka ta?

88:19

وَإِلَى ٱلۡجِبَالِ كَيۡفَ نُصِبَتۡ ﴿19﴾

Transliteration: Waila aljibali kayfa nusibat

Translation: Da zuwa ga duwãtsu yadda aka kafa su?

88:20

وَإِلَى ٱلۡأَرۡضِ كَيۡفَ سُطِحَتۡ ﴿20﴾

Transliteration: Waila alardi kayfa sutihat

Translation: Da zuwa ga ƙasa yadda aka shimfiɗã ta?

88:21

فَذَكِّرۡ إِنَّمَآ أَنتَ مُذَكِّرٞ ﴿21﴾

Transliteration: Fathakkir innama anta muthakkirun

Translation: sabõda haka, ka yi wa'azi, kai mai yin wa'azi ne kawai.

88:22

لَّسۡتَ عَلَيۡهِم بِمُصَيۡطِرٍ ﴿22﴾

Transliteration: Lasta AAalayhim bimusaytirin

Translation: Ba ka zama mai ĩkon tanƙwasãwa a kansu ba.

88:23

إِلَّا مَن تَوَلَّىٰ وَكَفَرَ ﴿23﴾

Transliteration: Illa man tawalla wakafara

Translation: Fãce dai duk wanda ya jũya bãya, kuma ya kãfirta.

88:24

فَيُعَذِّبُهُ ٱللَّهُ ٱلۡعَذَابَ ٱلۡأَكۡبَرَ ﴿24﴾

Transliteration: FayuAAaththibuhu Allahu alAAathaba alakbara

Translation: To, Allah zai yi masa azãba, azãbar nan da take mafi girma.

88:25

إِنَّ إِلَيۡنَآ إِيَابَهُمۡ ﴿25﴾

Transliteration: Inna ilayna iyabahum

Translation: Lalle ne, zuwa gare Mu kõmõwarsu take.

88:26

ثُمَّ إِنَّ عَلَيۡنَا حِسَابَهُم ﴿26﴾

Transliteration: Thumma inna AAalayna hisabahum

Translation: Sa'an nan lalle ne aikinMu ne Mu yi musu hisãbi.

Transliteration source: English Transliteration by Tanzil. Used under Tanzil's non-commercial terms; see the source and latest updates at Tanzil. Tanzil translation download